Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: An hango Dr. Jamilu Dutsen Tanshi ashe shi kadai yake wa’azi babu dalibai

Bidiyo ya bayyana inda aka ga Dr. Jamilu Dutsen Tanshi ashe shi kadai yake wa’azi babu dalibai.

Me kula da kyamararsa ne dai yayi kuskuren juya kyamarar inda aka hango dakin da yakw karatu ba kowa.

‘Yan darika da yawa sun yi ta masa raddi.

Karanta Wannan  ALLAH SARKI: Umar Ya Tafi Ziyarar Sallah Daga Miltara Zuwa Daura, Sai Allah Ya Yi Masa Rasùwà Sakàmakon Hadariñ Mota A Jiya Asabar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *