
Wani Bidiyon dan takarar shugaban kasa a zaben shakerar 2023 a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya bayyana inda aka jishi yana cewa Almajiranci da bara na musulmai be
Sannan ya alakanta addinin Musulunci da bara
Saidai yace Almajirai da suke yawo a tituna zasu iya zama ma’aikata a kamfanoni.
Saidai wadannan kalamai sun jawo masa suka sosai a kafafen sadarwa.