Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon da Hotunan katafaren gidan da Malam Aminu Saira Daraktan Labarina ya gina

Wadannan hotunan gidan Daraktan fim din Labarina Watau Malam Aminu Saira ya gina kenan.

Da yawa sun rika masa fatan Alheri.

Gidan dai ba’a dade da kammalashi ba.

@mailafiyasairamovies

#gidan Saira movies labarina#tiktok #likes #shire #due @Young Alajerh ✨💸 @official_nasir_autanwaka @Na zakiya🍱🍝 @ELHAJ🇳🇪🇫🇷🇳🇬 @Official Mrs Badeggi 🎤🎼

♬ original sound – SARKIN WAKA CAPACITY

Karanta Wannan  Saida muka gargadi Wike kada ya je waja da Soja Yerima yake amma yakiya, Dan haka abinda sojan yayi abin yabawa ne>>Inji Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *