
Wannan matashiyar ta koka da cewa an kama mahaifinta saboda ya sayi sabon layi yana amfani dashi.
Tace layin ashe tsageran daji sun taba amfani dashi.
Tace sun yi kokarin ganin mahaifinta amma abi ya ci tura.
Ta bayyana cewa su taimaka su saki mahaifinta dan bashi da isashshiyar Lafiya.