Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Masallacin Da Mawaki Burna Boy ya gyara a Legas kwanaki kadan bayan da ya Musulunta

Rahotanni daga jihar Legas na cewa, Mawaki Burna Boy ya gyara wani masallaci a Legas kwanaki kadan bayan da ya shigo Addinin Musulunci.

Bidiyon masallacin dai na ta yawo a kafafen sada zumunta inda ake ta shi masa Albarka.

Karanta Wannan  Sam babu Adalci: Soja ya soki shugaba Tinubu saboda baiwa 'yan kwallo kyautar Naira Miliyan 50 inda ya nuna dakunan bukka da suke kwana a ciki a daji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *