
Wannan wata ce me suna Esther da aka kama da zargin daukar wayar iPhone 17 pro max ta saka a cikin kayanta a Bacab Plaza dake Kaduna.
An ga yanda baya an kamata wasu suka rika yunkurin dukanta amma ana hanasu.
Rahotanni sun ce wannan bashine na farko ba.