Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: An kamata da zargin daukar Wayar iPhone 17 Pro Max ta saka a cikin jakarta a shagon sayar da wayoyi a Kaduna

Wannan wata ce me suna Esther da aka kama da zargin daukar wayar iPhone 17 pro max ta saka a cikin kayanta a Bacab Plaza dake Kaduna.

An ga yanda baya an kamata wasu suka rika yunkurin dukanta amma ana hanasu.

Rahotanni sun ce wannan bashine na farko ba.

Karanta Wannan  Trump yace Fàlàsdìnàwà su fice daga Gaza saboda America nason kwace Gazar da sake yi mata ginin zamani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *