
Malamin Kirista, Fasto Adeboye ya bayyana cewa an taba gayyatarsa zuwa kasar Amurka a watan janairu lokacin ana sanyi.
Yace amma gashi shi baya son sayi, sai ya gayawa Allah cewa a canja yanayin zuwa zafi kuma sai Allah ya canja zuwa Zafi.
Yace yana gama abinda yake ya dawo Najeriya sai aka ci gaba da sanyi a Amurkar.