Monday, July 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yayin da ake rade-radin cewa, Wai Zara Diamond ce ta yi cikin Shyègyè ta fito ta yi Live ta wanke kanta

A yau an tashi da yamadidin cewa wata Tauraruwar fina-finan Hausa ta yi cikin shege har kuma ta haihu.

Saidai ana ta cewa wance ce wance ce.

Daga cikin wanda ake cewa itace ta yi cikin shegen akwai Zara Diamond.

Saidai ta fito ta wanke kanta inda ta yi Live.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani dan Legas da ya zo Kano yayi mamakin yanda ya ga Kanon da kyau, yace ana musu karyar Arewa Kauyece

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *