Saturday, May 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Awanni kadan bayan sakinta daga EFCC, Samha M. Inuwa ta bayyana cewa, babynta ya saya mata sabuwar mota

Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta bayyana cewa,baby dinta ya sai mata sabuwar mota.

Ta wallafa Bidiyon motar a shafinta na Tiktok.

@samha_m_inuwa

All gratitude to the king of the universe. Alhamdulillah ya Allah for my best partner, my babyn baby, my king, my universe. Of course babyn baby shine asalin uban fita kunya. Thank you so much for my new ride my love❤️ @SAMHA COLLECTION 👠👜👗 @Mrs A💍❤️🔐 @Jibs_glamazone_ @🎀Alisha’s henna&more🎀

♬ original sound – 🫧🎀Samha_m_inuwa🎀🫧

Hakan na zuwane awanni kadan bayan da EFCC suketa.

Kotu dai ta yanke mata hukuncin daurin watanni 6 ko biyan tarar Naira 200,000.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan kana da dan uwa a aikin soja ka sakashi a Addu'a, abinda muke fuskanta yayi Mùnìy, ko bacci bamu iyayi da dare saboda Fàrgàbà>>Wannan Sojan ya koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *