
Kungiyar Darikar Qadiriyya ta bayyana cewa ba zama na Muhawara ko mukabala za’a yi da malam Lawal Lawal Triumph ba.
kungiyar tace titsiyeshi za’a yi a tambayeshi kalaman da ya fada sun dace?
Kungiyar ta bayyana hakane a zaman da ta yi da manema labarai inda tace ba sharhin litattafai za’a yi a zaman ba.