Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba Muhawara ko Mukabala ko Sharhin litattafai za’a yi da Malam Lawal Triumph ba, abinda muke so kawai shine a Titsiyeshi>>Inji Kungiyar Darikar Kadiriyya

Kungiyar Darikar Qadiriyya ta bayyana cewa ba zama na Muhawara ko mukabala za’a yi da malam Lawal Lawal Triumph ba.

kungiyar tace titsiyeshi za’a yi a tambayeshi kalaman da ya fada sun dace?

Kungiyar ta bayyana hakane a zaman da ta yi da manema labarai inda tace ba sharhin litattafai za’a yi a zaman ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Dansanda cikin Dariya yana cewa, 'yan Mata 'yan Makarantar Jihar Kebbi na cikin Tasku dan kuwa kullun sai An aikata Alfasha dasu, Yanzu haka ma duk sun dauki ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *