
A yau ne aka tashi da wani sauyi a jihar Kano inda Gwamnatin Jihar ta Haramta Kauyawa Day.
Lamarin dai ya daurewa mutane kai, saidai a gefe guda kuma bai zo da mamaki ba, ganin yanda ake yada badala a wajan irin wadannan bukukuwan.
Hakan ne yasa mutane ke ta nuna irin Bidiyon da ake amfani dasu a wajan irin wadannan bukukuwan a kafafen sada zumunta inda da yawa ke cewa dalilai kenan da Gwamnatin jihar yasa ta Haramta bikin.
Kalli Bidiyon anan:
A yayin da wasu suka yaba da wannan mataki, wasu sukarsa suke.