Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda sojojin Najeriya suka lakadawa ‘yansanda dukan kawo wuka suna kuka suna basu hakuri bayan da ‘yansandan suka daki wani soja

Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga sojoji na dukan wasu ‘yansanda hadda kwace musu Bindiga.

An ga daya daga cikin ‘yansandan na kuka.

Rahotanni dai yace ‘yansandan sun kama wani soja ne akan cewa bai basu cin hanci ba inda suka lakada masa dukan tsiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda sabon Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ya shiga Ofis, Yace Zhùbàr da Jynìn mutanen da basu da laifi ya zo karshe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *