
Tauraron mawakin Arewa, Soja Boy ya bayyana cewa, Bai Taba Rike Miliyan 10 ba tashi amma ya Samu Naira Miliyan 100 a show daya da yayi sanadiyyar waka.
Ya bayana hakane a wata Hira da aka yi dashi.
Ya kuma ce sanadiyyar Waka yana taimakawa ‘yan Gidansu sosai.