
A jiyane aka ga yanda matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta cewa gwamnan jihar Osun ta bashi minti 5 ya kammala jawabin da yake inda tace ya kauce ya basu guri ya ishesu da wakoki.
Saidai a wajan taron dai, an kuma ji abinda matar shugaban kasar ta cewa matar tsohon shugaban kasa, Dame Patience Jonathan.
Matar shugaban kasar ta kira Patience Jonathan da Mama p, Kin yi murmushi kuwa?
Wasu dai sunce wannan magana bata dace ba inda wasu ke ganin hakan ba wani abu bane.