
Matashin Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya bayyana cewa, Bidiyon tsiraici da ya nuna a live dinsa bana Amani bane.
Yace kuma ba wai ya nunashi ne dan aci zarafin ta ba.
Yace ba zai so ya tozarta ko da wanda bai sani ba ballantana ita Amanin.
Hakan na zuwane bayan da aka yi ta masa ruwan Allah wadai saboda nuna Bidiyon tsiraicin inda da yawa ke cewa ko da kowa zai yace mata baya, bai kamata ace yana ciki ba.