Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Bilal Villa ya yo karin haske dalilin da yasa ya nuna Bidiyon Tsyràìchy da ake zargin na Amanine a live dinsa

Matashin Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya bayyana cewa, Bidiyon tsiraici da ya nuna a live dinsa bana Amani bane.

Yace kuma ba wai ya nunashi ne dan aci zarafin ta ba.

Yace ba zai so ya tozarta ko da wanda bai sani ba ballantana ita Amanin.

Hakan na zuwane bayan da aka yi ta masa ruwan Allah wadai saboda nuna Bidiyon tsiraicin inda da yawa ke cewa ko da kowa zai yace mata baya, bai kamata ace yana ciki ba.

Karanta Wannan  Muddin 'yan Adawa suka tsayar da dan Kudu Takara, Tinubu ne zai sake lashe zabe, idan suna son cin zabe, su tsayar da dan Arewa>>Inji Tsohon me magana da yawun Peter Obi, Kenneth Okonkwo,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *