
Malamin addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah Sunnah ya bayyana cewa, da an yi magana akan iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) sai wasu su ce cin mutunci ne.
Yace toh indai cin mutunci ne, to Qur’ani da Allah ne suka fara dan sun kai iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) din wuta.
Malam ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi: