Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabuwar motar da Soja Boy ya siya ta Naira Miliyan 90 yace zai yi hawan Sallah da ita

Tauraron mawakin Arewa, Soja Boy kenan a wannan Bidiyon inda ya bayyana cewa ya siyo motar GWM Tank 300 wadda ae yi a China.

Binciken da hutudole yayi ya gano cewa, farashin motar yana tsakanin Naira Miliyan 60 zuwa 90.

Soja boy yace yawa kansa kyautar wannan motar ne dan yin bikin Sallah.

@officialsojaboyy

Alhamdullah, New Key added to my garage. Gift to myself for Sallah celebration 🎉 ❤️✊🏽 It’s crazy driving 2026 Car in the year 2026, Thanks to the most high ❤️🙏🏾 BIG SOJA 🤴🐆

♬ All I Do Is Win – DJ Khaled
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda wani Kirista yawa Sarkin Musulmi da ya sa ake ta masa Tofin Allah Tsynè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *