
Danbaban Gawuna ya fito ya baiwa Malam Nasiru Jaoje da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II hakuri.
Ya bayyana cewa duk abubuwan da suka faru a baya ya tuba ba zai kara ba kuma yana fatan za’a gafarceshi.
Hakan na zuwane bayan da rahotanni a baya suka ce jami’an tsaro sun kamashi a wajan bikin murnar nadin sarautar Rarara.