Wednesday, September 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Sheikh Nura Khalid, Digital Imam, ya bayyana dalilin da yasa yayi Ridda ya koma Kirista

Ibrahim, da a wajan Sheikh Nura Khalid, Digital daya fito ya bayyana cewa ya koma Kirista, yace wasu ayayoyine a Qur’ani yaga suna karo da juna.

Yace kuma ya karanta Baibul inda ya gamsu da bayanan dake cikinsa.

Ga bayaninshi kamar haka;

https://www.tiktok.com/@babayo.sani.mustap/video/7680227383722528016?_r=1&_t=ZS-99MYdkx4YSq
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wata Sabuwar Masifa ta Shigo kafafen sada zumuntar Arewa inda ake cin zarafin malamai ta hanyar Amfani da AI asa su yi rawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *