
Mutane da yawa ne suka fito suka tarbi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ziyarar da ya kai Jihar Kaduna.
Shugaba Tinubu ya je jihar Kadunane halartar daurin auren dan sanata Abdulaziz Yari, sannan ya kaiwa matar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau Hajiya A’isha Ziyara.