Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon ganawar Shugaba Tinubu da Sule Lamido a Kaduna duk da cewa jam’iyyar su ba daya ba, Bidiyon ya dauki hanka

Bidiyon ganawar tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a Kaduna wajan daurin auren dan Sanata Abdulaziz Yari ya dauki hankula sosai.

A Bidiyon an ga yanda shugaba Tinubu ya mike tsaye suka gaisa da Sule Lamido, da yawa sun rika cewa, siyasa ba da gaba ba.

Karanta Wannan  Tumaki sun fi mutane yawa a ƙasar New Zealand - Rahoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *