
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya kaddamar da tallafin Naira Biliyan 100 duk shekara dan ya rika tallafawa matasa dalibai inganta karatunsu.
Shirin zai tallafawa dalibai akalla 155,000 duk shekara.
Shirin zai kashe Naira Tiriliyan 1 a cikin shekaru 10 mazu zuwa.