Friday, December 12
Shadow

Kalli Bidiyo: Motarnan tawa da kuke gani, zata sayi motar Rarara guda 3 hadda canji, in baku yadda ba, ku tambayi Sarkin Mota>>Inji Naziru Sarkin Waka

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraron mawakin Hausa Naziru Sarkin Wakar Sarkin Kano ya bayyana cewa sabuwar motarsa ta G-Wagon Mercedes Benz zata sayi motar Dauda Kahutu Rarara 3 hadda canji.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyon da ya wallafa da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta.

Sarkin Waka yace ya sayi motar ne dan hucewa wani masoyinsa Haushi saboda gorin motar da aka masa.

Nazir yace kuma da ake cewa wai an wuceshi, ko hangoshi ba’a yi ba.

Duk da cewa, Sarkin Waka bai kira suna ba amma da yawa sun yi Amannar cewa da Dauda Rarara yake.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kalli yanda Matan Jihar Rivers suka tashi suka kama gabansu yayin da ake tsaka da taro matar shugaban kasa, Remi Tinubu na jawabi, sun ce basa son jin jawabinta, Ance bai kamata su kunyata matar shugaban kasar irin haka ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *