
Wannan wani Dansandan kasar Ghana ne da ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
Dansandan ya taimakawa wani me motane da kudi suka kare masa kuma motarsa babu mai.
Dansandan ya bashi kudi kyauta
Hakan yasa ana ta yabawa dansandan saboda wannan abin kirki da yayi.