Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Dansandan kasar Ghana na ta shan yabo bayan da ya taimakawa wani me mota da kudi kyauta

Wannan wani Dansandan kasar Ghana ne da ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Dansandan ya taimakawa wani me motane da kudi suka kare masa kuma motarsa babu mai.

Dansandan ya bashi kudi kyauta

Hakan yasa ana ta yabawa dansandan saboda wannan abin kirki da yayi.

https://twitter.com/i/status/2009188457219043661
Karanta Wannan  Majalisar tarayya zata yi zama na musamman dan karrama Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *