Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon Dansandan Najeriya rike da Zàrmàlùlùn me laifi anata rokonshi ya saki yaki saki

Wani Dansandan Najeriya ya dauki hankula bayan da aka ganshi rike da Zarmalulun me laifi kuma ana ta rokonshi ya sakeshi yaki saki.

Lamarin ya farune a cikin motar haya wanda ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Kalli hotunan Mummunan Hadarin da ya faru a tsakanin Karaye zuwa Getso a jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *