Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Dattijuwa data je wajan Taron APC tace su yi duk yakin neman zaben da zasu yi amma ba wanda zai zabesu

Wannan dattijuwar na ta shan yabo da jinjina a kafafen sada zumunta saboda yanda ta je wajan taron jam’iyyar APC tace ko me zasu yi babu wanda zai zabesu.

An ga mutane nata jinjina mata inda ake ta yada Bidiyon ta a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Idan baku son YqQi ya barke a kasarnan to kawai ku zabi shugaba Tinubu a 2027>>Inji Mawakin Kudu, Portable

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *