Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Daya daga cikin masu Addu’a a Coci ta Sùmà ana tsaka da addu’ar, anata dai cewa wai holy spirit ne ya shigeta

Wannan daga daga cikin masu wakoki ne a coci wadda ta suma suna tsaka da addu’a, an bayyana cewa, wai Holy Spirit ne ya shigeta.

An dai ga ana ta bata magani a amma bata farfado ba.

https://twitter.com/AsakyGRN/status/1995840292386386167?t=G8lQ9f5RzrNYLFWAPp2mcw&s=19
Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Ya Rasu Bayan A Daren Jiya Bayan Cikarsa Wata Guda Cif Da Yin Aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *