Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Diyar wannan baturiyar ta ce mata tana son yin Azumin Ramadana bayan da ta dawo daga makaranta, Saidai tace ita bata san yanda ake Azumin ba

Wannan baturiyar ta koka da cewa, diyarta bayan data dawo daga makaranta ta nemi cewa tana son yin Azumin watan Ramadana.

Saidai tace ita bata san yanda ake Azumin ba.

Mahaifiyar dai tace ga dukkan Alama wasu ‘yan ajin diyartane taga suna Azumin shiyasa.

https://www.tiktok.com/@sonny_reign/video/7607992735152327957?_r=1&_t=ZS-947xuuslD61
Karanta Wannan  Kuna da Wuta kuwa? Hukumar wutar lantarki ta Najeriya ta fitar da sanarwa game da lalacewar da wutar Najeriya gaba daya ta yi da kuma lokacin da za'a gyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *