
Matashiyar nan marar kunya ta jihar Legas, Ayomiposi Oluwadahunsi wadda aka fi sani da Mandy Kiss tace duk da kundin tarihin Duniya yace ba zai karrama ta ba idan ta yi lalata da maza 100, ba zata fasa ba.
Tace tuni ta sayi fakiti na kwandam inda take gayyatar maza zuwa Ikorodu.
Tace ko da mutum ba zai yi ba, tana gayyatarsa ya je ya sha kallo.
Ta bayyana cewa dai a watan Oktoba ne zata aikata wannan masha’a saidai bata fadi sunan wajan da zata aikata hakan ba.