Wednesday, April 29
Shadow

Bidiyon Dansandannan ya yadu sosai bayan da yace duk Sojan da ya ke ji shi kwallon Shyege ne ya je yawa ‘yansandan Rundunar ‘Police Special Forces’ rashin kunya yaga yanda zata kare tsakaninsu

Wannan dansandan ya dauki hankula bayan da aka ganshi a wani Bidiyo yana fadin cewa, duk sojan da yake ji da kansa, ya je ya tunkari ‘yansandan Rundunar ‘Police Special Forces’ yaga yanda zata kare tsakaninsu.

Hakan na zuwane bayan dambarwar da ta faru tsakanin Ministan Abuja Nyesom Wike da wani sojan ruwa.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1988500920787702008?t=CMYjoEZwv6skU3g7NKuZAw&s=19
Karanta Wannan  Duk da Allah wadan da aka yi akan Bidiyon farko, Tauraron fina-finan Hausa, Shalele ya sake yin Bidiyo Manne da Abokiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *