
Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano raddi kan kalaman da yayi cewa baya son Allah ya kaishi matsayin da sai ya nemi taimakon Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) kamin ya shiga Aljannah a ranar tashin qiyama.
Malam yace wannan magana rashin ladabi ce.
Yace kuma duk matsayinka sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sa maka hannu kamin ka kai labari a ranar qiyama.