Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Fasto Inyamuri yace zaman lafiyarsu shine a Raba Najeriya a baiwa Kiristoci jihohinsu Musulmai ma a basu Jihohinsu, kamar yanda ya gayawq Trump

Wani Fasto Inyamuri ya bayyanawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump cewa, zaman Lafiyar Kiristoci shine a raba Najeriya Kiristoci a basu jihohinsu, Musulmai a basu jihohinsu.

Yace jihohin musulmai guda 10 ne kacal a Najeriya, watau Katsina, Jigawa, Kano, Sokoto, Kebbi, Zamfara, Borno, Yobe, Adamawa, da Gombe.

Yace amma daga Kaduna abinda yayi sauran jihohin tsakiyar Najeriya zuwa kudancin Najeriya duk jihohin Kiristoci ne sai a raba a samusu sunan Biafra.

Karanta Wannan  Duk da doka ta bukaci hakan, Ma'aikatan Gwamnatin ciki hadda shugaban kasa, Tinubu, Kashim, da Akpabio sun ki bayyana kadarorin da suka mallaka, kuma an kasa hukuntasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *