Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Diyar tsohon Gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Ganduje a irin wannan shigar ya dauki hankula sosai

Wani Bidiyo diyar tsohon Gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai.

An ga Bidiyon nata tana sanye da riga ba dan kwali inda take ta rangwada ana daukarta Bidiyon.

Da yawa dai sun yi mamakin hakan inda suke cewa doka yawanci akan Talakawa take aiki.

Karanta Wannan  Tinubu ya gayamin yayi makarantar Allo, kuma ni na hanashi kaiwa Qasar Nijar Khary, Sannan ni nasashi ya kyale Dangote yayi matatarsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *