Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Rarara a gaban shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yana masa waka tare da matarsa A’isha Humaira ya dauki hankula

Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara tare da matarsa, A’ishatulhumaira sun yiwa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu waka a yayin da ya kai ziyara jihar Adamawa.

Wasu dai sun yaba da hakan inda wasu kuma suka kushe.

@mr__clown_

Jabbama Baba Tinubu β™ΎοΈπŸ˜πŸ˜πŸ˜ @Dauda Kahutu Rarara @@Aishatulhumairah #kahuturarara #trending #trendingreels

♬ original sound – A.A.Bash
Karanta Wannan  An baiwa 'Yan Kwallon Najeriya kyautar Dala $120,000 bayan nasarar 4-1 da suka samu akan Kasar Gabon jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *