Tuesday, March 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul da wadda ake rade-radin Amaryarsa ce a Madina ya dauki hankula

An ga Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul tare da wata da aka bayyana cewa amaryarsa ce a Madina.

An ga yanda yake bata abinci a baki da yanda ya rike hannunta suke yawo a cikin massallaci.

Mutane sun musu sam barka inda akai ta musu fatan Alheri.

https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7611669650031512852?_r=1&_t=ZS-94JHBeNZla5
Karanta Wannan  EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Delta kuma mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2023, Efeanyi Okowa kan almundahanar Naira Tiriliyan 1.3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *