Saturday, April 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda masu gida suka saka barawo ya nuna musu yanda ya shiga gidansu yayi sata

Wannan wani barawo ne da aka kama yayi sata inda masu gida suka tursasa masa nuna musu yanda ya shiga gidan ya musu sata.

An ga yanda barawon ya shiga gidan ta taga sannan kuma ya fito.

Me gidan yace kyamarar CCTV ce ta kama barawon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na bar Kiristanci na koma Musulmi>>Inji Tauraron mawakin Najeriya, Burna Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *