Monday, October 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin wata coci na amfani da POS wajan karbar Sadaka ya jawo cece-kuce

Bidiyon da ya nuna wata coci na amfani da POS wajan karbar sadaka ya dauki hankula.

Bidiyon yayi ta yawo a kafafen sada zumunta ana ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Ake rantsar da mataimakin shugaban Karamar hukumar Fufore da bai iya turanci ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *