Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo da matarsa da dansa Ozonna suna rawa da ya dauki hankula

Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo tare da dansa, Ozonna wanda a kwanakin baya rahotanni suka bayyana cewa dan Luwqdy ne, tare da matarsa suna rawa.

Rawar wata gasa ce da ake yi a kafafen sada zumunta.

Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara akai.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Bidiyo Tsageran dan Tiktok dinnan, Y America yayi zyna da daya daga cikin 'yan matansa a Tiktok live

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *