
Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya jawo cece-kuce sosai bayan da aka ganshi a coci yana wakoki da addu’o’i irin na kirista.
Gwamman ya shiga cocin Living Faith Church ne dan yin Addu’ar zaman lafiya.
Wasu dai musamman ‘yan Kudu sun rika cewa da talaka ne da watakila an dauki mataki akanshi.