
Bayan hukuncin kotu da kuma tsayawar shirin da suke yi ita da Idris Maiwushirya, ‘yan uwan Habasiyya ‘YarGuda sun je Kano daga jihar Zamfara dan mayar da ita Gida.
A Bidiyon an ga daya daga cikin ‘yan uwan nata na bayyana cewa, Bakin ciki ake musu saboda Maiwushirya yana taimakon rayuwarta ne da abubuwan da ba’a rasa ba.
Ta bayyana cewa matsalar ‘yan Bindiga ta damesu a garinsu.
Saurarin jawabinta a Bidiyon kasa: