Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Mun Barkune kunata hauka amma babu maganar aure tsakanina da Maiwushirya, Taimakon Rayuwata yake>>Inji ‘YarGuda

Tauraruwar Tiktok Abasiya ‘YarGuda itama ta fito ta tabbatar da maganar cewa babu aure tsakaninta da Maiwushirya.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo inda take cewa Maiwushirya taimakonta yake.

Tace Ko da ta amsa a Kotu cewa zata aureshi ba da gaske take ba.

@pharooq_

Yar guda daya tache babu maganar aure tsakaninsu da mai wushirya #tranding #vairal #pharooq #shurutarabakadakowalafiya @maiwushiryabackup

♬ original sound – Alidawudofficial
Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Ingila ta ki amincewa da Bukatar Gwamnatin Najeriya ta a dawo da Ike Ekweremadu Najeriya ya kammala zaman gidan yarinsa anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *