
Dalibin Marigayi, Dr. Idris Dutsen Tanshi, Malam Ibrahim Matayassara ya bayyana cewa, ba’a wa dan bidi’a Addu’a idan ya rasu.
Malamin ya bayyana cewa saidai ace sannun mu dai.
Ya soki Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami saboda yin ta’aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Ya kira Malam Pantami da Munafiki inda yace ba zai samu kujerar siyasar da yake nema ba.