
Malamin Addinin Islama, Sheikh Abdulrahman Isa jega ya bayyana cewa, idan mace taki amincewa mijinta ya taketa ko kuma ta fita bada izininsa ba kuma yayi ta fama da ita ta dawo taki.
Malam yace ya halasta mijin ya daina ciyar da ita.
Malam yace Addini ne yace haka ba ra’yinsa bane.
Malam dai ya bayyana hakane a yayin daya amsa wasu tambayoyi da aka aika masa.