Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Halima Atete ta bayar da kyautar Mota a wajan Sunan diyar data haifa

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Hajiya Halima Atete ta bayar da kyautar mota a wajan bikin diyar data haifa.

Halima ta baiwa wani babban mawaki na Jihar Borno ne kyautar motar.

Karanta Wannan  Cire Naira Biliyan 500 da gwamnatin tarayya ta yi daga Asusun Hadakar Gwamnatoci ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *