Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina Kira Ga ‘yan Izala da su fito su nesanta kansu da masu fadar kalaman da basu dace ba akan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi >>Inji Digital Imam

Malamin Addinin Islama, Digital Imam ya bayyana cewa, yana kira ga malaman Izala da su fito su barranta da masu fadar kalaman sa basu dace ba akan Rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Yace yin Shiru kamar yadda da abinda masu zagin ke yi ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda matar shugaban kasa, Remi Tinubu ke rawa da wakar da Rarara ya mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *