Tuesday, April 28
Shadow

Kalli Bidiyon inda Gfresh ya bayyana cewa Ya mayar da matarsa, Sadiya Haruna, An ga Matarsa ‘Yar Yola na ta Fushi, yanata Lallashinta amma taki Hakura

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya mayar da matarsa, Sadiya Haruna bayan rabuwarta da Best Choice.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa inda yace amma Sadiya tace kada ya gayawa kowa.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7526244923708935480?_t=ZM-8xzNCsE6oz8&_r=1

A wani Bidiyonsa kuma, An ga Gfresh da Amaryarsa ‘Yar Yola inda yace tana fushi wai dan ya dawo da Sadiya Haruna.

Ya gaya mata cewa, iyayensu suna da Kishiya, Hakuri ake yi.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7526272125704047878?_t=ZM-8xzNM0z6YCe&_r=1

Tuni dai Sadiya Haruna ta bayyana cewa ta yi aure amma bata bayyana wa ta aura ba.

Karanta Wannan  Ana zargin Seyi Tinubu, shugaban NTA da kuma ministan matasa ne suka yi garkuwa da shugaban daliban Najeriya na NANS suka sa aka bashi kashi saboda yaki karbar cin hancin miliyan 100 ya koma APC, yace APC bata yi abin azo a gani ba da zai sa ya mara mata baya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *